Allah ya jikan Kannywood actress Safiya Ahmed and director/producer Zilkiflu Muhammed

Inna lillahi wa Innah Ilahim Raji’un.

I received an email yesterday telling of the death of the young Kannywood actress Safiya Ahmed after an illness. She passed away in Kano on 26 February 2010. Safiya’s final words in a recent Fim magazine interview, when she was asked if she had anything to say or advice to give to her colleagues in the film industry,  were:

Kira na ba ya wuce in ce mu ci gaba da yin addu’a. Kuma ina kira da mu ji tsoron Allah, mu so junan mu.

I don’t have more to say except that we should keep praying. Also, I’m calling on us to fear God and love each other.

Safiya’s death comes only a week after the death of Kannywood director and producer Zilkiflu Muhammed (Zik) on the 18th of February, 2010. His obituary can be found in last week’ Aminiya.

Allah ya jikansu. Allah ya sa su huta.

Amin

(Photo credit for photo of Safiya Ahmed: Fim Magazine)

About these ads

90 Responses to Allah ya jikan Kannywood actress Safiya Ahmed and director/producer Zilkiflu Muhammed

  1. Allah yaji kanta da rahamar sa.Mukam munyi rashin jaruma mai kunya ladabi tsoron allah da sanin yakamata.

  2. Ibrahim MALAM E GOMBE

    ALLAH UBANGIJI KA GAFARTAWA DIR- ZIK DA SAFIYA AHMED KASA ALJANNACE MAKOMARSU, MUKUMA UBANGIJI ALLAH YASA INTAMU TAZO MUCIKA DA IMANI…!

  3. kabiru auduwa kb GOMBE.

    ALLAH yajikansu safiya ahmed da zik yakuma gafartamusu, mukuma idan ta mu tazo ALLAH yasa mucika da imani amin.

  4. Shafaatu Ibrahim

    Allah Ubangiji ya gafarta masu yasa Aljannah ce makomar su

  5. usman muhammed dauda

    allah yaji kansu

  6. Jazuli (jb) Jalingo

    Allah yaji kan su,ya kuma rahamcesu amin summa amin

  7. Allah ya jikansu yasa aljannah ce makomarsu

  8. Rashin safiya da kuma Zulkifilu (zik) ba wai rashine ga masu shirin hausa films kawai ba,a’a harma da dukkanin masu kishin al’adun HAUSA. Muna fatan Allah ya jikansu ya gafarta musu,mukuma in tamu tazo yasa mu cika da imani ameen summa ameen.

  9. Jamilu oyiya fago

    Ina taya yan uwa da abokan arziki da kuma sauran masu shaawar wasan hausa alhinin rashin gwanayen yan wasa Safia Ahmad da kuma Zulkifli mohd,da fatan Allah jikansu ya gafarta musu Ameen.

  10. Ummi Shariff Usman

    Ubangiji Allah ya jikan Safiya, yasa Aljannah firdausi ce makomarta.

  11. Lawal Umar fago

    Muna fatan Allah Taala ya jikansu ya gafarta musu.Da fatan mutuwar wadannan da sauran marigaya ta zama waazi ga yan fim da sauran mutane su gane cewa kare mutuncin addini yafi kare sanaa,Allah shiryar damu baki daya Ameen.

  12. Abubakar Mijinyawa

    Allah ya jikan wadanda suka rigamu gidan gaskiya sa’anna masu aikin barna su kuma su gyara halinsu. Thank’s

  13. Allah ya jinkan su ya masu gafara.saura aji tsoron Allah kafin tamu ta zo

  14. Nafiu Rabiu of (a.t.b.u)

    may the peace and mercy of Allah (SWA) be upon them, amen. Allah ya bawa family dinsu hakuri da mu gaba daya.

  15. Allah Ka jikan musulman da suka gabata gare mu ka kuma kyautata karshen mu. Amin.

  16. Nazeef Makama Misau

    Allah ya jikan Marigayiya Safiya Ahmed

  17. Allah ya jikan su yasa sun huta Allah ubangiji ya kyauta namu bayan nasu

  18. 4rm Allah we come and to HIM we shall return.may their gentle soul rest in peace AMEEEEEEEEEEEEEEEN

  19. allah kaji kansu innamu yazo allah ya samu cika da imani

  20. muna masu kyakkyawan addu’a allah yajikansu yagafarta masu yasa aljannane makomansu bayan haka inna namu yazo allah yasa mucika da imani.

  21. Mohammed S. Bako

    Allah jikan su kuma yayi musu gafara yakuma sa sun huta ameem.

  22. Allah ya jikan safiya da zikiflu,Allah yasa aljana firdausi ne makomar su.muma in namu tazo Allah ya sa mu cika da imani.

  23. Allah yaji kansu da rahama yasa sunhuta,muma intamu tazo allah mucika da imani.

  24. Abduljalal Haruna Runka

    Allah ya jikan musulmi

  25. Allah ya gafarta ma safiya Ahama yasa ta huta.

  26. usman aliyu gombe

    dama ai KULLI NAFSIN ZA’IKATUL MAUT to ALLAH ya gafartawa dukkan musulmai na duniya wadda suka riga mu gidan gaskiya. AMIM
    mu kuma ALLAH yasa idan tamu tazo ta daukemu tare da imani. AMIN.

  27. Allah ka gafartawa musulmai baki daya mukuma idantamu tazo allah yasa mucika da imani amin

  28. Allah yaji kan su.

  29. Mustapha Maiduguri

    ALLAH YA SA ALJANNATUL FIDDAUSI CE MAKOMARSU AMEEEEEEN.

  30. may there soul rest in pfct pis!. Amin

  31. Inna.Lilla.hiwa.inna.illaihirraji.un
    Allah yajikan saffiyya Ahmad
    yayi Mata gafara
    muma in tamu tazo gafarta mana Ameeeeeeen

  32. Inalillahi wa in-ilaihi rajiun, honestly we at Bauchi dont know that she past away, what i could remember last is when i was watching her movie, i really like her because she look exactly the girl of my dream, and she act smater like she had a law school before, but we have nothing left to them except our prayers, i prayer for Almighty Allah to forgive her sin and grant her with Aljannatil Firdausi. Ameen

  33. Pingback: Allah ya jikan Hausa film actress Maryan Umar Aliyu | A Tunanina…

  34. maha usman danagege

    allah ya jikanta…i used to see her in movies but now not…poor yong lady…may her soul rest in perfect peace

  35. wow! am shocked, i was resting on bed and i decided to surf the net and i found this sad news. Allah ya jikansu yasa aljanna ta kasance makoma agaresu. amin.

  36. Ibrahim Ismail

    Ubangiji Allah yajikan su yakum kyautata makoma.

  37. kullu nafsin za’ikatul maud ”allah ya mata rahama”

  38. Aisha Garba Aliyu

    may almighty Allah forgive them of their sins and grant them peace as they lay to rest.

  39. Alhamdulillah da Kayi mu mutane masu hankali da fasaha da hikima, Alhamdulillah da Ka bamu Addini mai tsarki irin Islam, Addinin da wata Addini kamanta, Ya Allah Kai ne Me rayawa kuma Kai Kake kashewa, Ya Allah Ka rayamu cikin Musulunci Ka kuma Kashemu cikin Musulunci. ALLAH KA JIKAN MUSULMAN DA SUKA RIGE MU GIDAN GASKIYA, KA SA ADDU’AN MU GARESU YA KASANCE ABIN CIYARWA DA SHAYARWAN SU, YA KASAN NI’IMA DA HASKE GA RESU, MUMA IDAN NAMU LOKACIN YAYI KASA MUCIKA DA KYAU DA IMANI, MUCIKA DA KALMAN LA’ILAHA-ILALLAH MUHAMMADU RASULUSULLAH (S.A.W)

  40. khalifa hassan

    “kullu nafsul za,ikatul maut”
    may her gentle soul rest in peace with the lord. AMEEN

  41. Muhammad Auwal

    Salam. To ‘yan Hausa film kar ku shagala ku daina daidaita sahunku a harkar wasan Hausa don an canja gwamnati domin wannan gwamnati itama ta Musulunci ce. In kunne ya ji jiki ya tsira. Wassalam. Muhammad Auwal Haladu ( NYSC) Abuja.

  42. djankado hawa

    allah yajikan su yasa aljanna makoman su ameen

  43. ALLAH YASA SA TA HUTA KUMA YASA GARGADINE AKAN NABAYA

  44. Hi, more grease 2 u elbow, plz we appreciate ur effts

  45. bashir galambi

    death is a debt we all must pay.

  46. . Allah ya yafe musu kurakurensu ameen.

  47. Abdullahi Garba

    Allah ya gafarta masu ya kuma kyautata karshen mu ameen

  48. Allah ya jikansu ya gafarta mata yasa aljana ce makomarsu mu kuma intamu ta zo allah yasa mu cika da imani

  49. allah ya jikan safiya ahmed

  50. Allah yaji kansu makiya mukuma inamu tazo Allah yasa mucika da imani.

  51. Safiya ahmad jaruma tace ALLAH ya gafarta mata,ameen

  52. IDRIS IBRAHIM JIBRIN

    Inna lillahi wainna ilaihi raji un allah yajikanta da rahama amin actually i know her is a carefull girl

  53. Allah yajikanta ameen

  54. may her soul rest in r.i.p

  55. Takai abban ihisan

    Allah ya jikansu ya gafarta musu amin

  56. Ya Allah am short of words,life is realy a journey,may thier soul rest in peace,so Maryam has gone forever.Oh mutuwa.

  57. allah yaji kanta kuma tahuta a gaskiya munyi rashi tamkar yar uwa ce a garemu dukka muslim

  58. May ha soul rest in peace kuma Allah yasa Aljannah ne makomon ta(Amin)

  59. allah ya jikanta ya gafarta mata yasa aljanna makoma

  60. salaam…Allah ya ji kanta amin

  61. Allah ya jikanta da rahama!

  62. Jamilu Adamu Ringim

    Ina yimusu addua Allah yajikansu domin munyi babban rashi a industry Allah ya kyautata namu zuwan ameen

  63. Allah ya jikan duk yan kanywood da suka rasu muma intamu tazo yasa mucika da imani nima member ne a kanywood da fkd production one love

  64. Allah jikan murigayiya yakuma rahamsheta ta huta

  65. Allah jikan marugayiya yakuma rahamsheta yasata huta

  66. Allah jikan marigayiya yakuma rahamsheta yasa ta huta

  67. munira ahmadabdul

    ubangiji allah ya jikansu ya kuma kyauta namu karshen ameen.

  68. HABEEB ABUBAKAR GAR

    Ina mika ta aziyata zuwa ‘yan films abisa ga irin rashin da sukeyi na ‘yan uwansu, Allah yajikan wanda suka rigamu gidan gaskiya!,Allah yasa aljannace makomarsu amee!!.

  69. Allah yasa sun huta,mu kuma in namu yaxu yasa mu chika da imani., ameeen

  70. Allah yajikan musulmi baki dayan mu, ameen. Kuma kira ga yan wasan hausa dan Allah muji tsoron Allah akan komai da kukeyi, mu fatan mu, mutayaku da adu’a. Nazifi D. Jos

  71. Allah ya jikansu ya musu rahma ameen

  72. Adam ahmad adam

    ALLAH ya jikan musilmi mai imani ya gafartamasa ameem.

  73. Ameen allah ya jikan musulmi ga badaya

  74. Allah ya gafar tamusu!

  75. Danjuma auwal

    Allah ya jikan ta da rahma

  76. Allah ya jikain su allah ya gafar ta musu

  77. Allah yajikan yanwasan Hausa mazansu da matansu na kannywood

  78. Inamaku fatan alhairi.

  79. Allah kajikan manyan actoci kamamar safiy maryam zirkifilu dama sauransu allah kasa sunhuta amin

  80. wasila hambali

    WHT A SAD NEWS MAY DEIR SOUL RST IN PEACE AMIN

  81. Allah ya ya fe mata ya ga farta mata amin

  82. Abdulazeez Idriss Mahmood

    Allah yaji kanki Safiya ya kuma gafarta miki mukuma idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani ameen dan darajan annabi muhd sallahu aleyhi wasallam….

  83. Manusia tidak lebih dari sifat, hina, dhaif dan fana

  84. Ya Allah kaji qan safiyya ahmad da rahmar ka wayyo Allah na wlh niban san safiya ta rasuba ya Allah ka kai rahmar ka cikin kabarin safiya ita da zulkifulu muhd da duka musulmai Ameen

  85. ALLAH YA JIKANSU DA RAHAMA YA KUMA GAFARTA MASU KURAKURANSU MUMA IN TAMUTAZU ALLAH YASA MUCIKA DA IMANI AMIN SUMMA AMIN

  86. ALLAH YA JIKANSU DA RAHAMA. IN TAMU TA ZO YASA MU SHIKA DA IMANI AMEN

  87. allah ya jikan musulmai yasa aljanna ce makoma

  88. Allah ya jikan ta ya rahamsheta Ameen

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out / Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out / Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out / Change )

Connecting to %s